Комментарии:
Allah yasa sugane Mi ake nufi
Ответить❤❤❤❤❤❤
ОтветитьMal Musa Mai Sana'a ka jima kana kokari wajen fadakar da jama'a ta hanyar wannan sana'a taka ba kuma iya bangaren siyasa ba harda fannin tsaro ma ina fatan Allah ubangiji ya saka maka da alkhairi yasa a gama lafia ameen....
Ответить❤❤❤❤❤❤❤❤
ОтветитьGashi wani a Kano da yayi wa barau maliya Waka tirr da halin dauda kahutu rara
ОтветитьAllah yaymuku albarka wannan tallane bawai siyasa ba kunnuna kuma kuna kishi wallahi Allah ya saka muku da alkairi ya biya muku bukatun ku
Ответить